Mun Amfana dakai haka muke qara fatar cigaba da Amfana dakai amatsayin mu na Yaranka na Siyasa a Jahar Kebbi.
SIYASA DAI-DAI DA ZAMANI ITACE SIYASA DA KULAWA.
Mun Amfana dakai haka muke qara fatar cigaba da Amfana dakai amatsayin mu na Yaranka na Siyasa a Jahar Kebbi.
Mun Fara Hulɗar Siyasa da Jagaban GWANDU a 2018 ta Dalilin Maigidana Alh Samaila Labbo Mabo Shugaban Kamfanin Maidaji Global Services da Yanemi nabaro PDP indawo APC Jagaban GWANDU nada Buƙata dani a 2017.
Wannan Hoto an dauke shi a 2018 a Garin Kano da mukaje Taron "Yan Social Media na Arewa Maso Yamma karkashin Jagorancin MAIGIRMA Tsohon Minista Abubakar Malami San
Akwai Jawabai da dama da Jagaban GWANDU yayyi a wannan Rana masu Matuƙar Muhimmanci akan Sha'anin Social Media a Arewa musamman a Jam'iyar mu ta APC.
Tun daga Wannan Shekara har zuwa wannan Shekara muna tare da Jagaban GWANDU bamu tsaya ba kuma bamu da Niyar Tsayawa in Shaa Allahu duk da Makirce Makirce yan Siyasa Manya da Qanana amma JAGABA bai sassauta ma Hulɗar shi damu ba.
Alh Faruku Musa Yaro Enabo-JAGABAN Gwandu a Siyasa JAGORA ne a Garemu KUMA MAIGIDA duk wanda Kagga Mun Qulla hulda dashi ta Siyasa Shakka Babu SHINE Sila ta fuskar Kyakkyawar Mua'amalar su kesa mu fuskance hulda dakai a Siyasa.
Dare da rana Fatar Alkhairi muke maka Jagaban GWANDU.
Daga 2019 zuwa 2023 karewar Gwannatin Maigidan shi H.E Sen. Abubakar Atiku Bagudu Jagaba yayi min Abubuwa Guda Biyar da bazan manta dasu ba. Gasu Kamar Haka.
1. Ya Bani Mota 2019
2. Ya Kaini Umura 2019
3. Yabani Jarin Kasuwanci 2020
4. Yabani SSA 2020
5. Duk Lalurata ta taso matukar Yaji hannun shi na ciki, duk Lalurar Dan'uwana ta taso matukar Yaji Hannun sa na ciki, duk Sallah Azumi ko Layya tazzo ya ware abin ba Yaran shi na SIYASA Inada Rabo Aciki. Tun daga 2018 har zuwa wannan Lokaci da nike wannan Rubutu Oct 2023.
Wadannan sune Ake Cema SIYASA da Kulawa Tsakanin Yaro da Maigidan shi.
Harga Allah bansan da irin wane abu zan sakama Jagaban GWANDU dashi ba saidai in kwatanta inci gaba da yi masa Addu'ar Fatar Alkhairi da kuma Biyayya Gwargwadon ikona.
Ina Apc Saboda kai da Abukkan Siyasar ka da nahadu dasu masu inganci da suka Taimake Rayuwata da kuma Rayuwar Abukkan aikina a wannan SIYASA Musamman abinda Ya shafi Social Media.
Ina Addu'a Ga Allah Subhanahu wata'ala ya cigaba da Kare Gaban ka da Bayan ka kamar yadda kakeyimuna addu'a akoda yaushe.
Abinda kake jin Tsoro Allah yakareka dashi abinda kake so Allah YAQARA tabbatar maka dashi don Qarfin Salati.
Duk abinda mukeyi a Siyasa da duk damar muke samowa don CIGABAN AL'UMMA muna amfani da Rigar kane wajen samun wannan Damar muna Addu'a Allah YAQARA daga Darajar ka fiye da wannan ke hannun abaya.
Naka
Alh Yahuza Zaki Gwandu
Na Gwandu Yaron P.A.
Talata 17/10/2023.
Comments
Post a Comment