[Cigaba] Yadda Zakayi Karatu a Turai Kyauta ta Internet
Jami’ar Michigan dake kasar Amurka ta fara gabatar da sababbin darusa kyauta, wanda ake yinsu ta yanar gizo kuma acikin kankanin lokaci.
Jami’ar tana so taga ta tallafawa al’umma musamman wadanda basu da iko ko halin zuwa aji su zana, suyi karatu domin suma suci moriyar ilimin zamani.
A maimakon mutum yayi ta karar da Data dinsa wajen kallon hotuna da videos a Facebook, Instagram, da Twitter gwara kayi amfani dashi inda zaka amfana.
Internet da muke gani tana da dumbin alkhairai, kamar yadda ba’a rasata da illoli, Abokina/Kawata kuyi amfani da ita ta yadda zaku amfani kanku.
Shiga link dake kasa domin kayi Applying:-
http://www.edu.sharfadi.com/2019/02/21/cigaba-yadda-zakayi-karatu-a-turai-kyauta-ta-internet/
Kayi *share* don sauran 'yan uwa su amfana.
Mungode.
Comments
Post a Comment