Shugaban Gidauniyar ZONAZO Alh Sanusi Umar Gwandu (Allfriend) Na Mika Saqon Ta'aziyar shi ga Iyalai, "Yan'uwa, Gwannatin Jahar Kebbi da Kungiyar Izala ta Qasa, Jahar Kebbi da Ƙaramar Hukumar mulki ta Argungu bisa Rasuwar Aminin Sa Sheik Abubakar Giro Argungu.

Shugaban Gidauniyar ya bayyana wannan Rashin amatsayin wani Gibi da Al'ummar Musulmi suka Samu a Najeriya wanda maye Gurbin shi ba kusa ba.
Haka Zalika Ya bayyana Sheik Abubakar Giro Argungu a matsayin Malamin Addini da ake koyi dashi tun yana Raye haka kuma za'a cigaba da koyi dashi bayan wannan Rasuwar tashi.
Amadadin Iyalanshi, Shugabannin wannan Gidauniya mai Akbarka muna Addua Baki daya Allah yajikan Malam da Rahama yasa Aljanna ce Makomar shi damu baki daya.
Allah Yabaiwa Yan'uwa da Abukkan Arziki da dukkan Musulmin Duniya Hankurin Jure wannan Rashi Ameen.
Comments
Post a Comment