www.annur.com.ng MATAKI NA GABA ( NEXT LEVEL ) MATASA SUN BAYYANA FARIN CIKIN SU BISA NASARAR DA JAMIYAR APC TASAMU NA LASHE ZABEN 2019 NA SHUGABAN KASA MUHAMMADU BUHARI DA "YAN MAJALISUN DATTAWA DA NA TARAYYA BAKI DAYA A JAHAR KEBBI. Rahoton Yahuza Zaki Gwandu Daga Birnin Kebbi, Jahar Kebbi. 1. A Jiya Larba 27 February 2019 ne Bayan bayyana Shugaban Kasa Muhammadu Buhari amatsayin wanda ya lashe zaben da akayi ranar Assabar 23rd Feb 2019 karo na biyu. 2. Kwatsan Babban mataimaki Na Musamman ga Maigirma Gwamnan Jahar Kebbi H.E Sanata Abubakar Atiku Bagudu Matawallen Gwandu Sarkin Noman Najeriya Alh Faruku Musa Yaro Enabo P.A Wamban Suru, KHADIMATUDDEN Dan MALIKIN Sakaba ya kira Dubban Matasa Magoya bayan Jamiyar Apc don Jagorantar Matasa Maza da Mata da dattijawa domin bayyana ma duniya Farin cikin Alummar Jahar Kebbi bisa wannan Nasara da Jam'iyar Apc tasamu. 3. Maigirma P.A na tareda tawagar Manya manyan Matasa "yan siyasa dake Jahar Kebbi dasuka...